Agreement In Hausa

I received ten thousand nairas while my partner got seven thousand nairas by an agreement. a bisa yarjejeniyar, na samu naira dubu goma a sa`ilin da abokin harka na kuma ya samu naira dubu bakwai. The company has signed a commercial contract. kanfanin y sanya hannu akan yarjejeniyar kasuwanci. The two companies agreed. kanfanonin biyu sun ƙulla yarjejeniya. She never gets her parents` approval to quit university. bata samu amincewa daga gurin iyayenta ba na ta bar karatun jami`a. They accused the country of breaking the agreement. sun zargi ƙasar da saɓa yarjejeniyar da aka ƙulla. Relational agreement Section 4: Boo-boos and Ouchies. – Not the roommate.

– Indeed, the roommate AGREEMENT.